iqna

IQNA

ayyukan ibada
Dubai (IQNA) Bayan ya musulunta, shahararren mawakin nan dan kasar Amurka Ty Dolla Sign ya yi sallarsa ta farko a wani masallaci inda ya samu kyautar Alkur'ani. An watsa faifan bidiyo a lokacin yake a wani masallaci, wanda masu amfani da shafukan intanet suka yi maraba da shi.
Lambar Labari: 3490221    Ranar Watsawa : 2023/11/28

Ranar Juma'a 26 ga watan Nuwamba ta cika shekaru 43 da rasuwar Sheikh Abdul Sami Bayoumi, wani makarancin kur’ani kuma makarancin ibtahal dan kasar Masar wanda ya kwashe tsawon rayuwarsa yana fafutukar neman kur'ani da gudanar da ayyukan ibada .
Lambar Labari: 3490173    Ranar Watsawa : 2023/11/19

Tehran (IQNA) A yammacin ranar Juma'a 28 ga watan Bahman ne aka bude gasar kur'ani da Ibtahal ta duniya karo na 6 a birnin Port Said na kasar Masar.
Lambar Labari: 3488679    Ranar Watsawa : 2023/02/18

Tehran (IQNA) Mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da cewa, maniyyata dubu 60 kawai za su samu damar sauke farali a shekarar bana.
Lambar Labari: 3486003    Ranar Watsawa : 2021/06/12

Tehran (IQNA) duk da matsalolin da ake fuskanta a duniya na crona da tsaro da sauransu amma wannan bai hana musulmi gudanar da ayyukan ibada ba.
Lambar Labari: 3485881    Ranar Watsawa : 2021/05/05

Tehran (IQNA) an raya daren lailatul Qadr da ayyukan ibada a hubbaren Imam Ali (AS)
Lambar Labari: 3485871    Ranar Watsawa : 2021/05/03

Tehran (IQNA) ayyukan ibada da suke cikin watan ramadan tsari ne ga dukkanin sauran kwanakin rayuwarsa.
Lambar Labari: 3485821    Ranar Watsawa : 2021/04/18

Tehran (IQNA) a gobe ne za a fara azumin watan ramadan a wasu daga cikin kasashen duniya.
Lambar Labari: 3485801    Ranar Watsawa : 2021/04/12

Tehran (IQNA) an kara yawan na’urori masu aikin feshin maganin kashe kwayoyin cuta a cikin masallacin hramin Makka.
Lambar Labari: 3485277    Ranar Watsawa : 2020/10/15

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na koyar da matasan musulmi a Myanmar ilmomin addinin musulunci.
Lambar Labari: 3482708    Ranar Watsawa : 2018/05/30

Bangaren kasa da kasa, masallatai kimanin 200 suka sanar da aniyarsu cewa a ranar 18 ga watan Fabrairu za su gudanar da shirinsu na bude kofofin masallatai ga wadanda ba musulmi ba.
Lambar Labari: 3482340    Ranar Watsawa : 2018/01/27